Ez 38:9 HAU

9 Za ka ci gaba, kana zuwa kamar hadiri, za ka rufe ƙasar kamar gizagizai, kai da rundunarka, da jama'a masu yawa tare da kai.”’

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:9 a cikin mahallin