Ez 39:17 HAU

17 “Ni Ubangiji Allah na ce, kai ɗan mutum, sai ka gayyato kowane irin tsuntsu da dukan bisashe daga ko'ina, su zo idi wanda nake shirya musu a duwatsun Isra'ila. Za su ci nama su kuma sha jini.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:17 a cikin mahallin