Ez 39:26 HAU

26 Sa'ad da suka komo suka zauna lafiya a ƙasarsu, za su manta da abin kunyar da suka yi da dukan ha'incin da suka yi mini. Ba wanda zai ƙara firgita su, ba kuwa mai tsorata su.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:26 a cikin mahallin