Ez 4:6 HAU

6 Sa'ad da ka cika waɗannan kwanaki, sai ka sāke kwantawa, kwanciya ta biyu, a damanka kwana arba'in don ka ɗauki alhakin muguntar mutanen Yahuza. Kwana ɗaya a bakin shekara guda.

Karanta cikakken babi Ez 4

gani Ez 4:6 a cikin mahallin