Ez 40:12 HAU

12 Akwai, 'yar katanga a gaban ɗakunan 'yan tsaron, faɗinta kamu ɗaya ne a kowane gefe. Girman ɗakunan 'yan tsaron kuwa kamu shida ne a kowane gefe.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:12 a cikin mahallin