Ez 40:17 HAU

17 Sai ya kawo ni a fili na waje, ga ɗakuna da daɓe kewaye da filin. Akwai ɗakuna talatin a gaban daɓen.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:17 a cikin mahallin