32 Sai kuma ya kai ni a fili na can ciki wajen gabas. Ya auna ƙofar, girmanta daidai yake da na sauran.
Karanta cikakken babi Ez 40
gani Ez 40:32 a cikin mahallin