39 A shirayin ƙofar akwai tebur biyu a kowane gefe, inda ake yanka hadayar ƙonawa, da hadaya don zunubi da laifi.
Karanta cikakken babi Ez 40
gani Ez 40:39 a cikin mahallin