Ez 40:44 HAU

44 Ya kai ni fili na can ciki, sai ga ɗakuna biyu a filin. Ɗaya yana wajen ƙofar arewa, yana fuskantar kudu. Ɗayan kuma yana wajen ƙofar kudu yana fuskantar arewa.

Karanta cikakken babi Ez 40

gani Ez 40:44 a cikin mahallin