Ez 43:27 HAU

27 Sa'ad da suka cika kwanakin nan bakwai, sa'an nan a kan rana ta takwas zuwa gaba, firistoci za su miƙa hadayun ƙonawa da na salama a kan bagaden. Ni kuwa zan karɓe ku, ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:27 a cikin mahallin