Ez 43:5 HAU

5 Ruhu kuwa ya ɗaga ni, ya kai ni a farfajiya ta can ciki, sai ga zatin Ubangiji ya cika Haikali.

Karanta cikakken babi Ez 43

gani Ez 43:5 a cikin mahallin