Ez 44:17 HAU

17 Sa'ad da suka shiga ƙofofin fili na can ciki, sai su sa rigunan lilin, kada su sa abin da aka yi shi da ulu, sa'ad da suke hidima a ƙofofin fili na can ciki, da cikin Haikalin.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:17 a cikin mahallin