Ez 44:27 HAU

27 A ranar da zai shiga Wuri Mai Tsarki, can fili na ciki, domin ya yi hidima a wurin, sai ya miƙa hadayarsa don zunubi, ni Ubangiji Allah na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:27 a cikin mahallin