Ez 44:3 HAU

3 Sai dai ɗan sarki zai zauna a cikinta ya ci abinci a gaban Ubangiji. Zai shiga ta hanyar shirayin ƙofar, ya kuma fita ta wannan shirayi.”

Karanta cikakken babi Ez 44

gani Ez 44:3 a cikin mahallin