Ez 45:20 HAU

20 Za ku yi haka kuma a rana ta bakwai ga watan, saboda wanda ya yi laifi da kuskure, ko da rashin sani. Ta haka ne za ku yi wa Haikalin kafara.

Karanta cikakken babi Ez 45

gani Ez 45:20 a cikin mahallin