6 Za ku tsaga wa birnin hurumi mai fāɗi kamu dubu biyar, da tsawo kamu dubu ashirin da dubu biyar [25,000], rabe da yankin nan mai tsarki. Hurumin zai zama na mutanen Isra'ila duka.”
Karanta cikakken babi Ez 45
gani Ez 45:6 a cikin mahallin