Ez 47:10 HAU

10 Masunta za su tsaya a gāɓar tekun daga En-gedi zuwa En-eglayim. Gāɓar teku za ta zama wurin shanya taruna. Za a sami kifaye iri iri a cikinta kamar kifaye na Bahar Rum.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:10 a cikin mahallin