Ez 47:13 HAU

13 Ubangiji Allah ya ce, “Waɗannan su ne kan iyaka da za su raba ƙasar gādo ga kabilan Isra'ila goma sha biyu. Yusufu zai sami rabo biyu.

Karanta cikakken babi Ez 47

gani Ez 47:13 a cikin mahallin