Ez 48:11 HAU

11 Wannan zai zama na keɓaɓɓun firistoci daga zuriyar Zadok waɗanda suka kiyaye umarnina, ba su karkace kamar yadda Lawiyawa suka yi lokacin da jama'ar Isra'ila suka karkace ba.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:11 a cikin mahallin