Ez 48:17 HAU

17 Birnin zai kasance da hurumi a kewaye da shi. A wajen gabas kamu metan da hamsin, a wajen yamma kamu metan da hamsin, a wajen kudu kamu metan da hamsin, a wajen arewa kuma kamu metan da hamsin.

Karanta cikakken babi Ez 48

gani Ez 48:17 a cikin mahallin