28 “Kusa da yankin Gad zuwa kudu, iyakar za ta bi ta Tamar zuwa ruwan Meriba-kadesh, sa'an nan ta bi rafin Masar zuwa Bahar Rum.”
Karanta cikakken babi Ez 48
gani Ez 48:28 a cikin mahallin