Ez 6:14 HAU

14 Zan nuna ikona a dukan ƙasar, in mai da ita da wuraren zamansu duka hamada. Ƙasarsu za ta zama hamada har zuwa Dibla. Kowa zai sani ni ne Ubangiji.”’

Karanta cikakken babi Ez 6

gani Ez 6:14 a cikin mahallin