Ez 6:8 HAU

8 “‘Duk da haka zan bar waɗansunku da rai, gama waɗansu daga cikinku za su tsere wa takobi, amma zan watsa su cikin sauran al'umma.

Karanta cikakken babi Ez 6

gani Ez 6:8 a cikin mahallin