Ez 7:12 HAU

12 “Lokaci ya yi, ranar ta gabato, kada mai saye ya yi farin ciki, kada kuma mai sayarwa ya yi baƙin ciki, gama fushina yana kan taron jama'a duka.

Karanta cikakken babi Ez 7

gani Ez 7:12 a cikin mahallin