Ez 7:20 HAU

20 Suna fariyar banza da kyawawan kayan adonsu, na zinariya da azurfa. Da su suka yi siffofi masu banƙyama, da ƙazantattun abubuwa. Domin haka zan maishe su ƙazantattun abubuwa a gare su.

Karanta cikakken babi Ez 7

gani Ez 7:20 a cikin mahallin