24 Zan kawo al'ummai masu muguntar gaske su mallaki gidajensu. Zan sa fariyar masu ƙarfi ta ƙare. Za a ƙazantar da masujadansu.
Karanta cikakken babi Ez 7
gani Ez 7:24 a cikin mahallin