Ez 7:3 HAU

3 “Yanzu matuƙarki ta yi. Zan fashe fushina a kanki, zan kuma shara'anta ki bisa ga ayyukanki, in hukunta ki saboda dukan ƙazantarki.

Karanta cikakken babi Ez 7

gani Ez 7:3 a cikin mahallin