Ez 8:15 HAU

15 Sa'an nan ya ce mini, “Ya ɗan mutum, ka ga wannan? Har yanzu ma za ka ga abubuwan da suka fi waɗannan banƙyama.”

Karanta cikakken babi Ez 8

gani Ez 8:15 a cikin mahallin