Ez 9:1 HAU

1 Sai na ji Allah ya yi kira da babbar murya, ya ce, “Ku matso kusa, ku masu hukunta wa birnin, kowa ya zo da makaminsa na hallakarwa a hannu.”

Karanta cikakken babi Ez 9

gani Ez 9:1 a cikin mahallin