Far 1:10 HAU

10 Allah ya ce da sandararriyar ƙasar, “Duniya,” tattaruwan ruwayen da aka tara kuwa, ya ce da su, “Tekuna.” Allah ya ga yana da kyau.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:10 a cikin mahallin