Far 1:9 HAU

9 Allah kuwa ya ce, “Bari ruwayen da suke ƙarƙashin sararin su tattaru wuri ɗaya, bari kuma sandararriyar ƙasa ta bayyana.” Haka nan kuwa ya kasance.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:9 a cikin mahallin