Far 1:21 HAU

21 Allah kuwa ya halicci manya manyan dodani na teku da kowane irin mai rai da yake motsi, waɗanda suke a cikin ruwaye, da kuma kowane irin tsuntsu. Allah kuwa ya ga yana da kyau.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:21 a cikin mahallin