Far 1:22 HAU

22 Sai Allah ya sa musu albarka, yana cewa, “Ku hayayyafa, ku kuma riɓaɓɓanya, ku cika ruwayen tekuna, tsuntsaye kuma ku hayayyafa cikin duniya.”

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:22 a cikin mahallin