Far 10:1 HAU

1 Waɗannan su ne zuriyar 'ya'yan Nuhu, da Shem, da Ham, da Yafet. Bayan Ruwan Tsufana sai aka haifa musu 'ya'ya.

Karanta cikakken babi Far 10

gani Far 10:1 a cikin mahallin