Far 11:4 HAU

4 Sai suka ce, “Ku zo, mu gina wa kanmu birni, da hasumiya wadda ƙwanƙolinta zai kai can cikin sammai domin mu yi wa kanmu suna, domin kada mu warwatsu ko'ina bisa duniya.”

Karanta cikakken babi Far 11

gani Far 11:4 a cikin mahallin