Far 12:3 HAU

3 Waɗanda suka sa maka albarka zan sa musu albarka, amma zan la'anta waɗanda suka la'anta ka. Dukan al'umman duniya za su roƙe ni in sa musu albarka kamar yadda na sa maka.”

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:3 a cikin mahallin