Far 12:4 HAU

4 Abram kuwa ya kama hanya bisa ga faɗar Ubangiji, Lutu kuma ya tafi tare da shi, Abram yana da shekara saba'in da biyar sa'ad da ya yi ƙaura daga Haran.

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:4 a cikin mahallin