Far 12:5 HAU

5 Abram kuwa ya ɗauki matarsa Saraya da Lutu, ɗan ɗan'uwansa, da dukan dukiyarsu, da dukan mallakarsu waɗanda suka tattara a Haran.Sa'ad da suka kai ƙasar Kan'ana,

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:5 a cikin mahallin