Far 12:8 HAU

8 Ya zakuɗa daga nan zuwa dutsen da yake gabashin Betel, ya kafa alfarwarsa, Betel tana yamma, Ai tana gabas, a nan ya gina wa Ubangiji bagade, ya kira bisa sunan Ubangiji.

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:8 a cikin mahallin