Far 16:11 HAU

11 Mala'ikan Ubangiji kuma ya ƙara ce mata, “Ga shi, kina da ciki, za ki haifi ɗa, za ki kira sunansa Isma'ilu, domin Ubangiji ya lura da wahalarki.

Karanta cikakken babi Far 16

gani Far 16:11 a cikin mahallin