Far 16:12 HAU

12 Zai zama mutum ne mai halin jakin jeji, hannunsa zai yi gāba da kowane mutum, hannun kowane mutum kuma zai yi gāba da shi. Zai yi zaman magabtaka tsakaninsa da 'yan'uwansa duka.”

Karanta cikakken babi Far 16

gani Far 16:12 a cikin mahallin