Far 17:19 HAU

19 Allah ya ce, “A'a, matarka Saratu ita ce za ta haifa maka ɗa, za ka raɗa masa suna Ishaku. A gare shi zan tsai da alkawarina madawwami, da kuma ga zuriyarsa a bayansa.

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:19 a cikin mahallin