Far 17:20 HAU

20 Ga zancen Isma'ilu kuwa, na ji, ga shi, zan sa masa albarka in kuma riɓaɓɓanya shi ainun. Zai zama mahaifin 'ya'yan sarakuna goma sha biyu, zan maishe shi al'umma mai girma.

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:20 a cikin mahallin