Far 17:7 HAU

7 “Zan kafa alkawarina da kai, da zuriyarka a bayanka cikin dukan tsararrakinsu, madawwamin alkawari ke nan, in zama Allahnka da na zuriyarka a bayanka.

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:7 a cikin mahallin