Far 17:8 HAU

8 Zan ba ka, kai da zuriyarka a bayanka, ƙasar baƙuncinka, wato dukan ƙasar Kan'ana ta zama mallakarka har abada, ni kuwa zan zama Allahnsu.”

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:8 a cikin mahallin