Far 17:9 HAU

9 Allah kuma ya ce wa Ibrahim, “Kai fa, sai ka kiyaye alkawarina, da kai da zuriyarka a bayanka cikin dukan tsararrakinsu.

Karanta cikakken babi Far 17

gani Far 17:9 a cikin mahallin