Far 18:27 HAU

27 Ibrahim ya amsa ya ce, “Ga shi, na jawo wa kaina in yi magana da Ubangiji, ni da nake ba kome ba ne, amma turɓaya ne da toka.

Karanta cikakken babi Far 18

gani Far 18:27 a cikin mahallin