Far 18:28 HAU

28 Da a ce za a rasa biyar daga cikin adalai hamsin ɗin, za ka hallaka birnin duka saboda rashin biyar ɗin?”Sai ya ce, “Ba zan hallaka shi ba in na sami arba'in da biyar a wurin.”

Karanta cikakken babi Far 18

gani Far 18:28 a cikin mahallin