Far 18:30 HAU

30 Sai ya ce, “Kada dai Ubangiji ya husata, zan yi magana. Da a ce za a sami talatin a wurin fa?”Ya amsa, “Ba zan yi ba, in na sami talatin a wurin.”

Karanta cikakken babi Far 18

gani Far 18:30 a cikin mahallin