31 Ya ce, “Ga shi, na jawo wa kaina in yi magana da Ubangiji. Da a ce za a sami ashirin a wurin fa?”Ya amsa ya ce, “Sabili da ashirin ɗin ba zan hallaka shi ba.”
Karanta cikakken babi Far 18
gani Far 18:31 a cikin mahallin